Lere

Lere

Wuri
Map
 10°24′N 8°42′E / 10.4°N 8.7°E / 10.4; 8.7
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Kaduna
Labarin ƙasa
Yawan fili 2,158 km²
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa supervisory councillors of Lere local government (en) Fassara
Gangar majalisa Lere legislative council (en) Fassara

Lere ƙaramar hukuma ce dake a Jihar Kaduna, Najeriya. Tana da hedkwatar ta ne acikin garin Saminaka. Tanada iyakoki da jahohi irinsu Plato, Kano da Bauchi, karamar hukumar Lere ta shahara fannin naoma da kuma kiyo.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy